He also said the seekers of earthly possessions who have taken his sight should be deprived of peace and stability in this world and God should bring tragedies their way and heal the boy.
INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN
YA ALLAH MUNA ROQONKA DA SUNAYANKA KYAWAWA WA'YANDA MUKA SANI DA WANDA BAMU SANIBA,
WANNAN YARON DA WASU MASU NEMAN DUNIYA TA HARAMTACCIYAR HANYA SUKA KWAQULEWA IDANUWA A ZARIA.
KAHANASU KWANCIYAR HANKALI ADUNIYA KAHADASU DA BALA'I IRINNA MUTANAN ANNABI SHUAIBU, DA SALIHU, DA NUHU AMIN.
ALLAH KASAKAMASA KABIMASA HAKKINSA KABASHI LAFIYA AMIN.
No comments:
Post a Comment